Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Mutanen garin Dadin-Kowa karamar hukumar Yamaltu/Deba da ke jihar Gombe sun koka kan jinkiri wurin kaddamar da tashar lantarki na Dadin-Kowa duk da kammalawa.
Rundunar yan sandan jihar Legas ta bakin kakakinta Benjamin Hundeyin ya sanar da cewa nutsewa a ruwa ne sanadin mutuwar Ifeanyi Adeleke, dan mawaki Davido.
Nyesom Wike na jihar Ribas da sauran gwamnonin PDP 4 da ke fushi da jam'iyyar sun juya wa Atiku baya, Hudu cikinsu sun goyi bayan Tinubu, daya ya bi Peter Obi.
Ose Anenih, mamba na kwamitin yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya ce ba aikin Atiku bane hada kan jam'iyya.
Jam'iyyar Labour Party ta bayyana cewa har yanzu tana magana da Rabiu Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na NNPP don yiwuwar hadin gwiwa gabanin zaben 2023.
Birtaniya ta gargadi mutanenta da ke Amurka cewa akwai yiwuwar kawo harin ta'addanci musamman a wuraren taruwar mutane ko wurin da baki ke taruwa ko tashohi.
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, ya ce ya riga ya fara kamfen dinsa duk da cewa ba a warware rikicinsa da bangaren Gwamna Wike ba.
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta samu izinin kwace kadarorin mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Ike Ekweremadu wanda a yanzu yana tsare a Birtaniya.
Dan majalisar tarayya na Kano, Hon Ado Doguwa ya karyata rahoton da wani kafar watsa labarai na intanet ya wallafa na cewa ya ce zai tona wa Ganduje asiri.
Aminu Ibrahim
Samu kari