Ta leko ta koma: An dakatar da batun sabon jirgin Najeriya sai baba-ta-gani

Ta leko ta koma: An dakatar da batun sabon jirgin Najeriya sai baba-ta-gani

Gwamnatin tarayya ta sanar da cewa ta dakatar da shirye-shiryen farfado da kamfanin jirgin sama ta kasa Nigerian Air har zuwa wani lokaci nan gaba da ba'a bayyana ba.

A yayin da ya ke jawabi ga manema labarai a ranar Laraba a Abuja, Ministan Sufurin Jiragen Sama, Hadi Sirika ya ce gwamnatin tarayyar da dauki matakin dakatar da aikin Najeriian Air ne a taron majalisar zartarwa na kasa FEC.

Sai dai Siriki bai bayar da cikaken bayanin dalilin da yasa gwamnatin da dakatar da batun farfafo da kamfanin jirgin ba.

DUBA WANNAN: Gwamnati ta rufe gonar Obasanjo

A dai kwanakin baya ne gwamnatin ta kaddamar da aikin farfado da jirgin sama na kasa wanda mutane da dama su kayi murna da fara aikin.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Aminu Ibrahim avatar

Aminu Ibrahim (Hausa HOD) Aminu Ibrahim leads the Hausa Desk at Legit.ng. He holds a Bachelor's degree in Microbiology from Ahmadu Bello University, Zaria, and pursued further with a Master's degree in Environmental Microbiology from Federal University Dutse, Jigawa. With over seven years of experience, Aminu has honed his craft in news reporting and content editing, weaving narratives that captivate and inspire audiences: aminu.ibrahim@corp.legit.ng or +2348030996164

Online view pixel