Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC a zaben 2023, ya fada wa al'ummar jihar Ekiti cewa wadanda suka rufe musu kudi za su bude
Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai yace Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ba ya tausayin talakawan Najeriya
Suleiman Tambaya, dan takarar majalisar tarayya na mazabar Lere a Kaduna ya tsallake rijiya da baya, yayinda yan bindiga suka tafi gidansa a kauye cikin dare.
Ajuri Ngelale, Babban mataimakin shugaban kasa na musamman kan harkokin al'umma, ya ce gwamnan babban bankin Najeriya, CBN, ba ya fada wa Shugaba Buhari gaskiya
Ministan babban birnin tarayya Abuja, malam Mohammed Bello ya bada umurnin a kama jami'an hukumar kula da gine-gine a Abuja bayan ruftawar wani gini mai bene 2.
Yan sanda a jihar Ondo sun kama wani matashi, Josiah Godwin, kan zarginsa da kashe mai gidansa, Saviour Joseph, saboda rashin jituwa da ya shiga tsakaninsu.
Gwamna Ortom na Jihar Benue ya ce yan bindiga sun kashe a kalla mutane 6,000 a jiharsa tun shekarar 2017. Ortom ya kuma ce FG bata daukan matakin da ya dace.
A yayin da ake tunkarar babban zaben shekarar 2023, wasu jam'iyyun siyasa kimanin 10 sun mara wa Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na PDP baya a Anambra
Dozy Mmobuosi,attajirin dan kasuwan Najeriya yana shirin siyar kungiyar kwallon kafa ta Sheffield dake Birtaniya. Dan kasuwan yana da kamfanin kera wayan salula
Aminu Ibrahim
Samu kari