Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Kasurgumin dan bindiga, Dogo Gide, ya sako daliban makarantar sakandare na tarayya da ke Birnin Yauri, a ranar Laraba bayan sun shafe kwanaki a hannunsa, Daily
Tsohon gwamnan jihar Kano, Ibrahim Shekarau, a ranar Laraba ya ce bangarensa ba za ta amince da wasu sabbin shugabanni da aka zaba ba yayin gangamin zaben jam'i
Rundunar 'yan sandan jihar Niger, a ranar Laraba ta ce yan bindiga sun sace fasinjoji 13 a kauyen Konar Barau da ke karamar hukumar Rafi a jihar Niger. Kwamishi
Mr Samuel Ortom, gwamnan jihar Binuwai ya ce afkawar Fulani daga kasashen waje zuwa garuruwa ne ya ke janyo rashin tsaro a fadin kasar nan. The Cable ta ruwaito
Babbar kotun tarayya mai zamanta a Kano ta bukaci kakakin majalisar jihar da sauran mutane 5 su bayyana a gaban ta kamar yadda ta zo a ruwayar Daily Nigerian.
Bayyana hotunan tsohon gwamnan jihar Ekiti Ayo Fayose dare-dare a kan babur ya janyo cece-kuce a kafafen sada zumuntar zamani. Kamar tsohon gwamnan ya wallafa h
‘Yan sandan yankin Akwa-Ibom sun samu nasarar damkar wasu ‘yan kasar waje 2 da abubuwa masu fashewa kamar yadda ya zo a rahoton Channels TV. Kakakin rundunar ya
Wasu 'yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun afka wurin taro sun harbe sarakuna biyu har lahira sun kuma raunata wasu da dama a jihar Imo kamar yadda yan s
Allah ya yi wa jikar tsohon firimiyan arewa, Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto, Hajiya Hadiza rasuwa. Ta rasu ne a garin Sokoto bayan fama da gajeruwar rashin l
Aminu Ibrahim
Samu kari