Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Majalisar kolin jihar Kogi ta amince da nadin Prince Mathew Alhaji Opaluwa a matsayin Attah na masarautar Igala kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. Majalisar ta
Bello Matawalle, gwamnan jihar Zamfara ya tabbatar da samar da ma’aikatu 4 sannan ya zabo sababbin kwamishinoni na ma’aikatun. Ya bayyana hakan ne ta wata takar
Lai Mohammed, ministan al'adu da labarai na Nigeria ya bayyana banbancin da ke tsakanin 'yan bindiga da kungiyar Boko Haram da IPOB. Ya ce 'yan bindigan ba su d
Wani matashi ya bawa mutane da dama mamaki yayin da wasu su ka dinga kwasar nishadi bayan ya yi wata shiga ta daban a ranar aurensa. A cikin wani bidiyo da
Wani abu mai ban mamaki ya faru a gidan yari na mata da ke Shurugwu a kasar Zimbabwe inda aka gano wani gardin namiji a cikin mata, hakan na nufin an kai shi ko
Wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba, a ranar Litinin, sun kai hari hedkwatar 'yan sanda da ke karamar hukumar Ohaukwu da ke jihar Ebonyi. A ruwayar Sah
Hukumar bincike ta ‘yan jaridun duniya ta ICIJ ta yi bincike wanda takardun Pandora su ka fallasa gwamna jihar Ogun, Dapo Abiodun, gwamna na 3 karkashin jam’iyy
Gwamnatin tarayyar Nigeria ta sanar da ranar Talata, 19 ga watan Oktoba ta zama hutun a wannan shekarar saboda shagalin murnar haihuwar Annabi Muhammadu SAW.
Alkali a kotun majistare da ke zamanta a Surelere, Legas a ranar Juma'a ya yanke wa wani Ibrahim Salisu hukuncin daurin watanni shida saboda satar kayayyakin da
Aminu Ibrahim
Samu kari