Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
kotu ta yanke wa malaman addinin musulunci, Olaitan Folorunsho Abdulwahab da mahaifinsa, Suleiman Babatunde, hukuncin zama a gidan yari bisa mallakar sassan jik
Dogo Gide, kasurgumin dan bindiga, ya saka dokar hana siye da siyar da giya da sauran muggan kwayoyi a wasu garuruwan masarautan Dansadau da ke karamar hukumar
Wasu mahara sun bukaci dakarun sojojin Nigeria su bar wuraren da suka kafa shinge a kusa da wani kauye a Miango, karamar hukumar Bassa a jihar Plateau. A baya-b
Hedkwatar tsaro ta ce rundunar Operation Hadin Kai ta sojojin NIgeria ta samu nasarar kashe a kalla ‘yan Boko Haram 38 a cikin makonni 2 cikin sanarwar da ta fa
Dr Obiora Okonkwo, Dan takarar gwamna na jam'iyyar Zenith Labour Party (ZLP) da za a yi a ranar 6 ga watan Nuwamba, ya zubar da hawaye a yayin da ya ziyarci gar
Rundunar ‘yan sandan musulunci ta Hisbah a jihar Kano ta cafke wani matashi mai shekaru 26 da ya sa kan sa a kasuwa. A wata tattaunawa da BBC Pidgin ta yi da kw
Shugabannin Boko Haram da ke biyayya ga Bakoura Buduma sun mayar da masu hada musu bama-bamai dazukan yankin kudanci Kaduna, a cewar wani rahoton da PRNigeria.
Darajar kudin intanat na Bitcoin ya sake faduwa kasa warwas, hakan yasa aka yi asarar miliyoyin fam na kudin na intanet a kasuwannin duniya, hakan ya jefa masu
Tsohon ministan noma da albarkatun ruwa, Dr Abba Sayyadi ruma ya riga mu gidan gaskiya. Daily Trust ta rahoto cewa Ruma ya rasu ne a wani asibiti a birnin Landa
Aminu Ibrahim
Samu kari