Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Gwamnatin kasar Kenya ta kara nisanta kan ta daga kama shugaban haramtaciyyar kungiyar masu rajin kafa kasar Biafra ta IPOB, Mazi Nnamdi Kanu, rahoton Vanguard.
Cece-kuce ya barke bayan gwamnatin tarayya ta bayyana kudirin ta na rushe wata anguwar musulmai don gina tashar motar Lotto a kusa da babban titin Legas zuwa Ib
Adadin bayin Allah da suka rasu sakamakon rushewar gini a unguwar Ikoyi, jihar Legas a ranar Litinin ya tashi daga 22 ya kai 36. Daga cikin 36 da suka rasu kasu
Kungiyar dattawan arewa a ranar Laraba ta sauya ra’ayin ta dangane da matsayar arewa a shugabanci a shekarar 2023, inda ta yi lashi takobi akan arewa za ta yi a
Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ya ce marasa godiyan Allah ne kadai ba su yi wa Shugaba Muhammadu Buhari godiya bisa irin sadaukarwar da ya ke yi wa Nigeria a b
Jami'an DSS sun kama wasu lakcarori kan zargin tafka magudi yayin jarrabawar hukumar sharen fage na shiga jami'o'i, JUPEB. An kama su ne yayin wani samame da su
Wani rikici mai zafi tsakanin wasu mutum biyu masu tura amalanke ya yi sanadin rasuwar mutanen biyu a birnin Aba a ranar Talata, The Nation ta ruwaito. Rundunar
Jami’an tsaron Amotekun sun cafke wasu ‘yan arewa 18 bayan cin karo da tirelar da ta dakko su daga arewacin Najeriya zuwa jihar bisa ruwayar LIB. An kama su ne
Wata kotu da ke zamanta a Kano ta bada umurnin tsare wani mutum da ake zargi da cin mutuncin gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje da yayansa biyu a Facebook ta
Aminu Ibrahim
Samu kari