Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Wata kotun shari’ar musulunci da ke zama a Magajin Gari ta kwace awarwaron da ke hannun Aliyu Ibrahim bayan ya kai kara kotun. NAN ta ruwaito yadda Ibrahim, wan
Rundunar Operation Hadin Kai ta Sojoin Nigeria da ke arewa maso gabas ta samu nasarar halaka mayakan ISWAP guda 50 a karamar hukumar Askira Uba. Hedkwatar tsaro
Kungiyar malaman jami’o’i na Nigeria, ASUU, ta bai wa gwamnatin tarayya makwanni 3 don cika mata sharuddan da ta gindaya wa gwamnatin, The Nation ta ruwaito. hh
An rufe kulob, wato gidan casu na Hustle and Bustle mallakar babban dan kasuwa Obinna Iyiegbu da aka fi sani da Obi Cubana, kamar yadda rahotanni suka zo. Hakan
Mayakan kungiyar ta'addanci na ISWAP da suka balle daga Boko Haram sun ce sojoji 17 suka kashe yayin harin da suka kai a Askira, karamar hukumar Askira ta jihar
Theodore John Conrad, wani mutum mai shekaru 20, a watan Yulin 1969, a lokacin ya fara aiki a wani banki da ke Amurka. Bayan fara aikin ne ya sace $215,000 wand
Sani Dangote, mataimakin shugaban rukunin kamfanonin Dangote kuma kanin Aliko Dangote ya riga mu gidan gaskiya. Mr Dangote ya rasu ne a Amurka a ranar Lahadi ba
Wani mutum mai suna Abdulateef ya riga mu gidan gaskiya bayan matarsa ta daba masa wuka ya.Jaridar Daily Trust ta rahoto cewa matar ta yi wa mijin wannan raunin
'Yan bindiga sun yi wa dagacin ƙauye yankan rago sun kuma kashe wasu mutane takwas a Tungar Ruwa a ƙaramar hukumar Anka na jihar Zamfara. Lamarin ya faru ne a t
Aminu Ibrahim
Samu kari