Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
An rufe kulob, wato gidan casu na Hustle and Bustle mallakar babban dan kasuwa Obinna Iyiegbu da aka fi sani da Obi Cubana, kamar yadda rahotanni suka zo. Hakan
Mayakan kungiyar ta'addanci na ISWAP da suka balle daga Boko Haram sun ce sojoji 17 suka kashe yayin harin da suka kai a Askira, karamar hukumar Askira ta jihar
Theodore John Conrad, wani mutum mai shekaru 20, a watan Yulin 1969, a lokacin ya fara aiki a wani banki da ke Amurka. Bayan fara aikin ne ya sace $215,000 wand
Sani Dangote, mataimakin shugaban rukunin kamfanonin Dangote kuma kanin Aliko Dangote ya riga mu gidan gaskiya. Mr Dangote ya rasu ne a Amurka a ranar Lahadi ba
Wani mutum mai suna Abdulateef ya riga mu gidan gaskiya bayan matarsa ta daba masa wuka ya.Jaridar Daily Trust ta rahoto cewa matar ta yi wa mijin wannan raunin
'Yan bindiga sun yi wa dagacin ƙauye yankan rago sun kuma kashe wasu mutane takwas a Tungar Ruwa a ƙaramar hukumar Anka na jihar Zamfara. Lamarin ya faru ne a t
Hukumar tsaro ta fararen kaya, SSS ta samu nasarar damkar wasu matasa 3 da ake zargin kwararru ne wurin bin sawun jama’an zuwa bankuna don yi musu fashi. Daily
Shugaban Muhammadu Buhari ya ce gasar da ‘yan Najeriya suke yi a kasashen waje alama ce ta ingantaccen ilimin da suke samu kafin su bar kasar, jaridar The Punch
A daren ranar Alhamis, 11 ga watan Nuwamba wasu 'yan daba sun kutsa cikin harabar majalisar dokokin jihar Plateau sun yi barna. Barnar da aka yi ya yan majalisa
Aminu Ibrahim
Samu kari