Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Kamaludeen Okunola, Kwamishinan yan sandan Jihar Sokoto, ya tabbatar da cewa an kashe mutum 23 yayin harin da aka kai wa matafiya a Angwan Bawa a karamar hukuma
Wasu sabbin tubabu sun kai wa wani fasto hari Babatude Dada na cocin Redeemed Christian Church of God (RCCG) hari a garin FESTAC, da ke karamar hukumar Amuwo Od
Hukumar EFCC, ta gurfanar da wani Ishaq Abubakar gaban Mai Shari'a P.Lifu na Kotu Trayya da ke zamanta a Ikoyi, kan laifuka 11 da suka shafi intanet. The Punch
Wasu bata gari da ba a tabbatar ko su wanene ba sun bindige wani jami'in Hukumar Kiyayye Haddura ta Kasa, FRSC, a garin Ondo a yayin da ya tafi ya kai wa abokin
Rauf Aregbesola, Ministan Harkokin Cikin Gida, ya ce babu wani dalili da zai sa ya ajiye aikinsa saboda yawaitar tserewa da fursunoni ke yi daga gidajen yari a
Attajirin dan kasuwa kuma miji ga Regina Daniels, Prince Ned Nwoko, ta hanyar masu yada labaransa ya saki wata takarda wacce ya bayyana asalin abinda ya kawo ka
A ranar Lahadi hadakar ‘yan sa kai da mafarauta sun dakatar da wani hari da ‘yan bindiga suka kusa kai wa matafiya a daidai gadar Ahoko, kan babban titin Abuja
Tsohon Kwamishinan Ayyuka na jihar Kano, Injiniya Mua'azu Magaji ya shawarci Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano cewa ilimin addinin musulunci ya ke buk
A kalla mutane biyu ne wasu yan bindiga suka halaka a garin Etekwuru da ke karamar hukumar Ohaji/Egbema na jihar Imo, Daily Trust ta ruwaito. Yan bindigan sun
Aminu Ibrahim
Samu kari