Aminu Ibrahim
8433 articles published since 21 Agu 2017
8433 articles published since 21 Agu 2017
Masu garkuwa da mutane sun sace Mogaji Erubu a Masarautar Ilorin ta jihar Kwara, Dokta Zubair Folorunsho Erubu kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. An rahoto cew
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi hasashe dangane da zaben shugaban kasa na 2023, inda ya ce za a yi zaben gaskiya da gaskiya ne kuma cikin nasara. Shugaban
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun afka kauyen Kurawa da ke karamar hukumar Sabon Birni a jihar inda su ka halaka mutane uku, Daily Trust ta ruwaito cewa
Wata mata mai shekaru 30, wacce ta tsira bayan harin da ‘yan bindiga su ka kai wa matafiyan hanyar Kaduna da su ka doshi kudu ta bayyana yadda mahaifiyarta da
Sabon rahoto ya nuna yadda gwamnati tarayya ta ke amfani da fasaha ta musamman don bibiyar sakwannin da ake tura wa mutum ko ya ke tura wa jama’a ta kafafen sad
Matasa a halin yanzu sun fita titunan wasu garuruwa a arewacin Najeriya suna zanga-zanga kan yawaitar kashe-kashe a yankin, Daily Trust ta ruwaito. Duk da cewa
Mutanen tsohuwar masarautar Atta da ke karamar hukumar Njaba ta jihar Imo sun tsunduma zaman makoki bayan kisar gillar da aka yi wa sarkinsu, Eze Edwin Azike.T
A ranar Alhamis wata mata mai suna Rashidat Ogunniyi ta bayyana gaban kotu inda ta yi wa alkali korafi akan yadda mijinta ya fi son karenta akan ta, Premium Tim
An yi wa kwamishinan Kimiyya da Fasaha na jihar Katsina, Dokta Rabe Nasir kisar glla. Daily Trust ta rahoto cewa an bindige shi ne a gidansa da ke Fatima Shema
Aminu Ibrahim
Samu kari