Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Yan bindiga sun sake kai hari a wani gari a Zamfara, inda suka raunata mutane da dama kuma suka sace dabobi da yawa da ba a tabbatar da adadinsu ba. TVC ta raho
Gwamna Nyesom Wike na Jihar Ribas ya yi alkawarin yaki da ta’addanci idan har ya samu nasarar lashe zaben shugaban kasa a 2023, Daily Trust ta ruwaito. A ranar
An bukaci tsaffin gwamoni - Jolly Nyame da Joshua Dariye - wadanda a baya-bayan nan Shugaba Muhammadu Buhari ya yi wa afuwa su shiga takarar shugaban kasa. Dan
A ranar Alhamis, Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta tura jami’anta zuwa masallatan da ke gabadaya kananun hukumomi 44 da ke jihar don tabbatar da an yi Tahajjud na
A ranar Alhamis, Hukumar Korafin Jama’a da Yaki da Rashawa ta Jihar Kano, PCACC, ta yi barazanar kama shugaban Hukumar Kare Hakkin Kwastomomi ta Kano, KCPC, Idr
Wani dan Najeriya da ya zama miloniya da sana’ar kyadi inda ya ke sayar da karafa ya bayyana yadda mutane suka dinga yi masa kallon mahaukaci. A wata tattaunawa
Wani dattijo mai shekaru 83 da haihuwa dan kasar Uganda ya shiga farin ciki bayan ya samu haihuwa yayin da ya kai shekaru 79 haihuwa ba tare da ya taba haihuwa
Hadakar kungiyoyi masu zaman kansu na Arewa, 'Conference of Northern States Civil Society Networks' ta yi barazanar yin kuri'ar rashin gamsuwa kan gwamnatin Shu
Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa ana gobara a ofishin babban bankin Najeriya CBN, reshen Makurdi, Jihar Benue a ranar Alhamis, 21 ga Afrilun, 20
Aminu Ibrahim
Samu kari