Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Kwamishinan Tsare-Tsare da Kasafin Kudi na Jihar Kano, Nura Muhammad Dankadai, ya mika murabus dinsa, sabanin umurnin da Gwamna Abdullahi Ganduje na Jihar ya ba
Hukumar Rarraba Wutar Lantarki ta Abuja, AEDC, ta fara yanke wutar lantarki a ofisoshin gwamnati a Jihar Niger saboda bashin da ta ke bi da ya kai Naira Biliyan
A kalla mutane biyar ne cikin baki da suke dawowa daga bikin daurin aure na gargajiya a Anambra a daren ranar Litinin ne suka fada hannun yan bindiga. DSP Tooch
Hukumar Kula da Walwalan Yan Sanda, PSC, ta biya wani mai sana'ar adaidaita sahu a Jihar Kano, Dayyabu Auwalu, diyyar Naira miliyan 3. Daily Trust ta rahoto cew
A ranar Talata wata kotu da ke Igando ta raba auren Toafeek Muritala da Jelilat Muritala saboda yawan fadace-fadace da rashin soyayya, NAN ta ruwaito. Mai karar
Fadar shugaban kasa ta ce kafin a tura jiragen saman Tucano da aka siya daga Amurka don kawo karshen ta’addanci a yankin Arewa maso Yamma, akwai yarjejeniyar si
Farfesa Babagana Zulum, Gwamnan Jihar Borno yayin da yake amsar tubabbun ‘yan ta’adda ya ce gwamnati ba za ta makance wa hadarorin da ke tattare da shirin sabun
Iyalan Yahaya Hassan Musa, dan kasuwa mai shekaru 39, sun shiga zaman makoki bayan an gano gawarsa a wani daji awanni bayan wadanda suka sace shi sun karbi Nair
Mayaƙan kungiyar ta'addanci ta ISWAP suna can sun kai hari sansanin sojoji a Borno. Daily Trust ta tattaro cewa ƴan ta'addan sun kai hari sansanin sojoji ne da
Aminu Ibrahim
Samu kari