Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Hukumar kula da jin dadin alhazai, NAHCON, ta sanar da kudaden kujerun hajji na bana. Hakan na zuwa ne bayan hukumar ta yi la'akari dukkan lamuran da suka shafi
Shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party na kasa, Sanata Iyorchia Ayu, ya ce yana kyautata zaton cewa jam'iyyarsa za ta ci zaben shugaban kasa da mafi yawan
Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, a ranar Talata ya yi gargadin cewa jam'iyyar APC za ta tsinci kanta a rikici idan kwamitin gudanarwa na jam'iyyar ta hana shi
Wasu daga cikin masu neman takarar shugaban kasa a APC sun yi watsi da sunayen yan takar da gwamnoni suka mika wa Shugaba Buhari don ya zabi magajinsa daga ciki
An gurfanar da wani direban mota, Silas Vincent, dan shekara 38 a gaban kotun Majistare da ke Kaduna kan zarginsa da daɓa wa fasinjansa wuka yayin musu kan kudi
Mazi Okwudili Mwa-Anyajike, ya yi nasarar zama dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar National Rescue Movement (NRM) na babban zaben shekarar 2023. Jaridar Lead
Sanata Suleiman Hunkuyi, a jiya ya zama dan takarar gwamna na jam'iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) bayan samun kuri'un daligets guda 732, rahoton Leaders
Mummunan rikici ya kaure tsakanin kungiyar ta'addanci ta ISWAP da Jamā’at Ahl as-Sunnah lid-Da’wah wa’l-Jihād, Boko Haram, wacce ta yi sanadin kashe hatsabibin
Gwamnonin jam'iyyar APC mai mulki a kasa daga yankin Arewa sun bukaci Shugaba Muhammadu Buhari ya zaɓi magajinsa daga Kudu. Gwamnonin sun fitar da wata sanarwa
Aminu Ibrahim
Samu kari