Aminu Ibrahim
8421 articles published since 21 Agu 2017
8421 articles published since 21 Agu 2017
Tsohon shugaban kasar Najeriya Olusegun Obasanjo a murnar cikarsa shekaru 85 ya tuka babur din adaidaita sahu a titunan Abeokuta. Tsohon shugaban kasar ya cika
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya baro Lisbon, Portugal kuma ya dawo gida Abuja a ranar 2 ga watan Yulin shekarar 2022. Buhari Sallau, hadimin Shugaba Buhar
A kalla yara guda 50 ne aka ceto a wani gidan karkashin kasa da ke kasan wani coci a wani gari, Jihar Ondo. Jaridar Vanguard ta tattaro cewa an sace yaran ne ak
Babban Faston cocin Redeemed Christian Church of God, RCCG, Fasto E.A. Adeboye, ya yi gargadin cewa duk wanda ya yi batanci ga Annabi Isa (AS) zai dandana fushi
A yayin da wa'adin da hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta bada na mika sunayen ainihin wadanda za su yi wa yan takarar shugaban kasa mataimaki, dan takarar APC
Hamza Al-Mustapha, tsohon hadimin marigayi Janar Sani Abacha ya jadada kudirinsa na zama shugaban kasar Najeriya a shekarar 2023. Al-Mustapha, wanda shine dan t
Oyo - Kimanin watanni biyu bayan rasuwar Alaafin na Oyo, Oba Lamidi Olayiwola Adeyemi III, daya cikin matansa, Olori Kafayat, ta rasu a ranar Juma'a, Leadership
Kungiyar Kare Hakkin Musulmi, MURIC, ta bukaci Sufeta Janar Na Yan Sanda, IGP, da Hukumar Yan Sandan Farin Kaya, DSS, ta bincike yadda aka gano tare da ceto yar
Wani lauya, Ogbachalu Goshen, a ranar Alhamis ya bayyana a Kotun Majistare ta Okpoko a karamar hukumar Ogbaru kusa da Onitsha sanya da kayan raban fada. Sai, da
Aminu Ibrahim
Samu kari