Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wasu tagwaye sun bayyana yadda suke rayuwarsu komai a tare tamkar mutum daya ne su. Suna tashi daga bacci tare, su ci abinci a tare, wanka a tare da komansu tare.
Allah ya yi wa yaron nan mai suna debola Akin-Bright, wanda aka nemi hanjinsa aka rasa a yayin da ake masa tiyata rasuwa a yammacin Talata, 19 ga Satumba.
Wata yar Najeriya ta bayyana martanin saurayinta bayan ta zolaye shi da sakon kawo karshen soyayyarsu. Hirarsu ta yadu a dandalin soshiyal midiya.
An janye sarautar tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a matsayin Balogun na masarautar Owu da sauran sarautar da sarakunan kasar Yarbawa suka nada mai.
Wata uwa mai bukata ta musamman ta yi nasarar haihuwar lafiyayyen yaro kuma ta wallafa bidiyon kyakkyawan yaron a dandalin TikTok domin nunawa mabiyanta.
tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya yi martani kan sojar gonar da ta yi ikirarin ita matarsa ce. Taiwo ta ba da hakuri a madadin sa kan abun da ya yi a Oyo.
Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, ya yi umurnin rusa shahararriyar kasuwar Kilishi da ke yankin Area 1 a Abuja saboda cunkoso da rashin tsafta.
Kungiyar kare hakkin Musulmi ta caccaki shugaban kasa Bola Tinubu kan tafiyar da abun da ta bayyana a matsayin gwamnatin son kai, saboda wadanda ya nada mukamai.
Wata mata ta haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan ta wallafa wani bidiyon surukinta yana zagawa da ita don ganin filayen mijinta a kauyen. Bidiyon ya yadu.
Aisha Musa
Samu kari