Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin shugaban ma’aikatan jihar Lagas, Hakeem Muri-Okunola a matsayin babban sakatare a gwamnatinsa.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Ganduje, ya nuna karfin gwiwar cewa za su lashe zaben gwamnan jihar Imo da ke tafe a ranar 11 ga watan Nuwamban 2023.
Kotun zabe ta soke nasarar wasu daga cikin mambobin majalisar wakilai na jam’iyyar Labour Party. Legit Hausa ta tattaro wasu da za su yi takara a sabon zabe.
Wani bidiyo da wata uwa ta saki ya nuna tsantsar kosawarta kan martanin da mutane ke yi na zargin cewa diyarta yar tsana ce. Bidiyon ya yadu a TikTok.
Wata matashiyar budurwa ta koka saboda ta gaza samun saurayin da zai furta mata so. Ta yi zargin cewa maza basa kulata ne saboda tsananin girman hancinta.
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana rashin jin dadi ga yadda ake kara kudin makaranta a jihar. Abba Kabir Yusuf ya gargadi makarantu kan kari haka kawai.
Wani dan Najeriya wanda ya halarci wani shagalin bikin aure ya samu tayin wata uwa wacce ta nemi ya auri diyarta wacce har yanzu bata da mashinshini.
Wani magidanci Ojo Olaoye, ya roki wata kotun gargajiya da ke Oja Oba, Mopa a Ibadan, jihar Oyo da ta raba aurensa mai shekaru 51 da matarsa Janet Olaoye.
A ranar Juma’a, 15 ga watan Satumba, Gwamna Bassey Otu na jihar Cross River ya ce zai kashe biliyan 5 wajen gyara ofishin gwamna a Calabar daidai da matsayinsa.
Aisha Musa
Samu kari