Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gwamnatin tarayya ta sake tsawaita wa'adin da ta diba na hada layikan wayoyi da lambar katin dan kasa zuwa 31 ga watan Disamba mai zuwa kafin ta dau mataki.
Antoni janar na tarayya kuma minsitan shari'a, Abubakar Malami, ya ce ba shi balle ofishinsa a dirar mikiyar da jami'an tsaro suka yi a gidan mai shari'a Mary.
Rundunar 'yan sandan jihar Zamfara a ranar Asabar ta musanta labaran da ake yadawa na cewa kusa jami'an tsaro 20 ne 'yan bindiga suka halaka kan titin Shinkafi.
Shugaban hukumar yaki da rashawa da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta yi tsokacin kan samamen da jami'an tsaro suka kai gidan Mary Odili.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta tantance wasu mutane 27 domin yin takara a zaben kwamitin ayyuka na kasa na jam'iyyar, gabannin babban taronta.
Hukumar tsaro ta NSCDC ta tura runduna ta musamman ta mata zuwa makarantu a fadin kananan hukumomi 21 da ke jihar Adamawa domin bayar da cikakken tsaro gare su.
Tsohon ministan sufuri, Ibrahim Isa Bio ya sauya sheka daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki zuwa jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP).
Gwamna Simon Lalong na jihar Filato ya yi martani kan tsige Abok Ayuba a matsayin kakakin majalisar dokokin jihar. Ya bayyana cewa ya yi mamaki matuka a kai.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje, ya gabatar da naira biliyan 196.3 a matsayin kasafin kudin 2022 a yau Alhamis, 28 ga watan Oktoba, a zauren majalisar jihar Kano.
Aisha Musa
Samu kari