Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Farfesa Dantani Ibrahim Wushishi, shugaban NECO, ya ce an kwace lasisin wasu makarantu a jihohi hudu na tsawon shekaru biyu saboda samunsu da laifin satar amsa.
Tsagerun 'yan bindiga sun yi garkuwa da mutum biyu tare da sace 1 a harin da suka kefen Gidan-Kwano, gefen jami'ar FUT da ke garin Minna, babbar birnin Neja.
Ministan sadarwa, Isa Pantami, ya ce lambar shaidar dan kasa, NIN zai zama ginshikin tsaron Najeriya, domin da ita za a iya sanin duk wanda ya shiga intanet.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal ya bayyana cewa zai sanar da hukuncinsa kan ko zai tsaya takara a zaben shugaban kasa na 2023 da zaran ya gama tuntuba.
Masu garkuwa da mutane sun saki Bashir Gide, Maigarin Banye a karamar hukumar Charanci da ke jihar Katsina da kuma wani dalibi bayan kwanaki 26 da sace su.
Majalisar dattawa ta yi shiru na minti daya a ran Laraba don jimamin kisan gillar da yan bindiga suka yi wa jama'a fiye da 120 a kasuwar Goronyo, jihar Sokoto.
Tsagerun 'yan bindiga sun kashe mutane 15 ciki harda matan aure uku ne a kauyukan Binnari da Jab Jab da ke karamar hukumar Karim Lamido da ke jihar Taraba.
Wasu fusatattun mata sun far ma wata dattijuwar mata bayan kama ta da suka yi da jinjiri sabon haihuwa na sata a yankin Upper Iweka, Onitsha, jihar Anambra.
Masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood ita ce ta daya a bangaren nishadi a yankin arewacin kasar, kuma ta samu karbuwa sosai a wajen al'umman yankin.
Aisha Musa
Samu kari