Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Makwabcin babban jami'in sojan da aka kashe, marigayi AVM Mohammed Maisaka, Abubakar Gwantu ya bayyana cewa abokan gaba ne suka shirya kisan ba yan bindiga ba.
Danjuma Goje ya nemi Sufeto Janar na 'yan sanda, Alkali Baba da babban Atoni Janar kuma ministan shari'a, Abubakar Malami da su binciki harin da aka kai masa.
Yan sandan jihar Sokoto ta karyata rahotannin da ke yawo na cewa ‘yan bindiga sun nada mambobinsu a matsayin sabbin hakimai da cin tarar jama'a a Sabon Birni.
Wasu masu garkuwa da mutane a jihar Zamfara, sun sake yin awon gaba da wani attajirin dan kasuwa, Aminu Jangeme, shekara daya bayan ya tsere daga hannunsu.
Babbar kotun tarayya da ke Abuja a ranar Litinin ta kama tsohon shugaban hukumar fansho ta kasa, Abdulrasheed Maina, da laifin sata da wanke haram zuwa halas.
A yau Asabar ne jama'ar jihar Anambra za su fito kwansu da kwarkwata domin zaben gwamnan da zai shugabancesu nan da shekaru hudu. Akwai 'yan takara 18 a zaben.
Wasu yan bindiga sun sace akwatunan zabe biyu a rumfunar zabe na Immaculate Heart Catholic Church da St Faith Catholic Church a Fegge, Onitsha, jihar Anambra.
Gwamnatin jihar Neja ta bayyana cewa ta rusa wani gida mai dakuna hudu mallakar wani da ake zargin mai garkuwa da mutane ne a garin Minna, babbar birnin jihar.
Yayin da zaben gwamnan Anambra ke gudana, wani dan sanda da ke aiki a rumfar zabe ta PU8, Abagana ward 2, Njikoka LGA, ya koka a kan yunwar da ta dame shi.
Aisha Musa
Samu kari