Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
PDP ta yi kira ga Abdullahi Ganduje da kada ya sake ya yi amfani da batun soke rijistar makarantu masu zaman kansu wajen tatsar kudade daga masu makarantun.
Alhaji Aminu Balele Kurfi ya soki ‘yan Najeriya da suka daura alhakin faduwar Eagles kan Shugaba Buhari, ya ce kawai suna kai hare-haren wuce gona da iri ne.
Bayan ceto kwamishinansa daga hannun yan bindiga, Gwamna Douye Diri na Bayelsa ya sauke babban sarkin garin Otuokpoti da ke karamar hukumar Ogbia ta jihar.
Kocin rikon kwarya na Super Eagles, Augustine Eguavoen ya bayyana cewa ba ayi alkalanci mai kyau a wasan na su da Tunisiya ba, hakan ya jawo aka fitar da su.
Fadar shugaban kasa a ranar Litinin, 24 ga watan Janairu ta karyata rade-radin da ke yawo na cewa ministar kudi, Zainab Ahmed, ta yi murabus daga mukaminta.
Yan Najeriya sun soki matakin da gwamnatin Kano karkashin Dakta Abdullahi Umar Ganduje ta dauka na dakatar da lasisin makarantu masu zaman kansu a jihar Kano.
Wani abun fashewa da ake zargin yan bindiga da dasawa a cocin katolika na St. John’s College, Mutum-Biyu, hedkwatar yankin Gassol da ke jihar Taraba ya tashi.
Amarya ta yi shiga ta kamala a wajen liyafar bikinta inda ta sanya doguwar hijabi har kasa da safar kafa kafin ta bayyana a gaban mutane. Hakan ya burge su.
Mutumin da budurwa ta tozarta a yayin da ya nemi ta aure shi ya ce abun ya yi masa ciwo saboda tsawon shekaru hudu ya kwashe suna soyayya da dawainiya da ita.
Aisha Musa
Samu kari