Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Tsohon kakakin jam’iyyar Peoples Democratic Party ya roki yan Najeriya da su saka shi a cikin addu’a kan tiyata da dama da aka yi masa sakamakon rashin lafiya.
Kungiyar Mafarauta da jami'an yan sandan jihar Adamawa sun kakkabe wasu yan fashi daga mafakarsu a yankin Gangtum da ke karamar hukumar Ganye ta jihar Adamawar.
Wadanda suka yi garkuwa da kwamishinan cinikayya da kasuwanci na jihar Bayelsa, Mista Otokito Federal Oparmiola, sun tuntubi sarkin garinsa, a yankin Otuokpoti.
Babban jagoran jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya ziyarci babban dan takarar kujerar shugabancin jam'iyyar na kasa, Sanata Sani Musa daga jihar Neja.
Gwamna Yahaya Bello, ya ba 'yan Najeriya tabbacin cewa ba zai taba cin amanarsu ba idan aka zabe shi a matsayin shugaban kasa a babban zaben 2023 mai zuwa.
Kungiyar tuntuba ta arewa wato ACF ta yi Allah wadai da mutuwar Hanifa Abubakar, da ake zargin shugaban makarantarsu da kashe ta bayan ya sace ta a jihar Kano.
Furicin da babban jagoran jam’iyyar ta All Progressives Congress (APC) na kasa ya yi kan lamuran da suka addabi kasar ne wanda yan Najeriya ke so a magance su.
Wani jami’in dan sanda ya harbe wani matashi bayan rigima ta kaure tsakaninsu kan ruwan leda a garin Kabba da ke karamar hukumar Kabba/Buni, na jihar Kogi.
Mazauna garuruwa biyar da ke karkashin yankin Kurya Madaro a karamar hukumar Kaura Namoda da ke jihar Zamfara sun tsere daga gidajensu saboda harin yan bindiga.
Aisha Musa
Samu kari