Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wani kwararren likita mai suna Dr. Oluwarotimi Olopade, ya bukaci masu ciwon sukari na 2 da ke fatan yin azumi da su tattauna da likitocinsu kafin su fara.
Shehu Sani ya ce a lokacin da aka yanke masa hukuncin shekaru 7 a kurkuku da kuma daurin rai da rai a lokaci daya sai Obasanjo ya tambaye shi da wanne zai fara.
Kungiyar matasan APC a arewa sun yanke shawarar siyawa David Nweze Umahi tikitin takara domin ganin ya zama shugaban kasa a babban zaben kasar na 2023 mai zuwa.
Umma Shehu ta bayyana cewa ita da zunubinta ta damu a rayuwa ba da zunuban mutane ba sannan kuma cewa duk a laifukan da take aikatawa bata hada Allah da wani.
Obasanjo ya ce da ace hukumar EFCC na aikinta yadda ya kamata toh da ya kamata ace wasu masu neman takarar kujerar shugaban kasar Najeriya a 2023 suna a kurkuku
Pa Mathias Keyamo, mahaifin karamin ministan kwadago da daukar ma’aikata, Olorogun Festus Keyamo, ya mutu a ranar Asabar, 5 ga watan Maris, yana da shekaru 83.
Yunkurin wasu gwamnonin jam’iyyar APC na ganin Muhammadu Buhari ya canza shawara a game da Abdullahi Adamu a zaben shugaban jam'iyyar APC na kasa ya ci tura.
A yanzu kuma ana shirye-shiryen biki a tsakanin babban furodusan masana'antar Kannywood, Abubakar Bashir Maishadda da amaryarsa kuma jaruma, Hassana Muhammad.
Tsohon shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki y ace hawan jamiyyar APC mulki a shekarar 2015 ya samo asali ne daga kura-kuran da jam’iyyar adawa ta PDP ta yi.
Aisha Musa
Samu kari