Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da wata matashiyar budurwa mai suna, Tina Moses, a ranar Juma'a ana gobe zaa daura mata aure da angonta a jihar Kaduna.
Dakarun rundunar hadin gwiwa ta kasa da kasa (MNJTF) sun kawar da ‘yan ta’addan Boko Haram/ISWAP guda 100. Daga cikin wadanda aka kashe harda kwamandoji 10.
Uwargidan gwamnan jihar Ondo, Betty Anyanwu-Akeredolu a ranar Lahadi, 17 ga watan Afrilu, ta saki wani bidiyo na mijinta yana rawa bayan jita-jitar mutuwarsa.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Alhaji Abdulaziz Yari, da Sanata Kabiru Garba Marafa sun fice daga jam'iyyar APC mai mulki zuwa babbar jam'iyyar adawa ta PDP.
Bayan shafe kwanaki 18 a tsare, sarkingarin Bukpe da ke karamar hukumar Kwali a Abuja, Alhaji Hassan Shamidozhi, ya sami 'yanci. An biya fansa kafin sakinsa.
Fitacciyar tauraruwar fina-finan Hausa ta Kannywood, Nafisa Abdullahi, ta yi kira ga iyaye masu haihuwar 'ya'ya ba tare da kula da su ba da su guji yin haka.
Akwai alamu da ke nuna an samu tsaiko a tattaunawar da ke gudana tsakanin gwamnatin tarayya da yan ta’addan da suka farmaki jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja.
Kakakin majalisar dokokin jihar Bauchi, Rt. Hon. Abubakar Sulaiman, ya sauya sheka daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) zuwa Peoples Democratic (PDP).
Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa sukar da gwamna Wike ya yiwa Buhari kan afuwar da ya yiwa Joshua Dariye da Nyame bata da wata fa’ida, ihu ne bayan hari.
Aisha Musa
Samu kari