Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto ya nuna karfin gwiwar yin nasara a zaben fidda dan takara na shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar PDP mai adawa.
Abdulmalik Tanko, malamin makaranta da ake zargi da sace dalibarsa, Hanifa Abubakar, da kuma ya halaka ta, ya sake musanta batun masaniya kan mutuwar yarinyar.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya soki jam'iyyar APC kan siyar da fom dinta na shugaban kasa a kan naira miliyan 100, yana mai cewa za su sha mamaki a zaben 2023.
Fasto Tunde Bakare, ya ayyana aniyarsa ta shiga tseren kujerar shugaban kasa karkashin inuwar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki a hukumance.
Akalla yan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) 20 ne suka sayi fom din jam’iyyar da aka siyar naira miliyan 100.
Fasto Noah Abraham Adelegan na cocin Christ High Commission Ministry, Omuo Oke-Ekiti ya yaudari mabiyansa cewa yana iya kai su aljannah amma sai sun biya kudi.
Wasu fusatattun fasinjoji a ranar Litinin, 9 ga watan Mayu, sun tare kofar shiga filin jirgin Nnamdi Azikiwe da ke Abuja, saboda tsaikon da aka samu na tashi.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Abubakar Bukola Saraki, ya bayyana cewa yanzu ne lokacin da ya kamata yan Najeriya su karbe kasarsu daga hannun mazan jiya.
Gwamna Badaru na jihar Jigawa ya bayyana cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari na kwana da tashi da talaka a ransa kuma yana shugabanci cike da tsoron Allah.
Aisha Musa
Samu kari