Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar PDP, Atiku Abubakar, ya nemi yan Najeriya da su fatattaki jam’iyyar APCdaga mulki a babban zaben 2023 mai zuwa.
Gwamnati da jama'ar jihar Yobe sun shiga alhinin rashin dan mataimakin gwamnan jihar, Idi Barde Gubana, wanda ya rasu a ranar Asabar, sakamakon hatsarin mota.
Wasu da ake zaton‘yan bindiga ne sun sake kai farmaki inda suka yi nasarar sace wasu ‘yan kasuwa 50 a hanyar Sokoto-Gusau suna dawowa daga wani daurin aure.
Fasto Desmond ya bayyana cewa wasu da ke kokarin bata sunan dan takarar APC, Bola Tinubu ne ke ta yayata zancen cewa Musulmi zai tsayar domin zama mataimakinsa.
Tsohon gwamnan Jigawa, Sule Lamido, ya bayyana cewa mutane da dama a cikin jam’iyyar APC mai mulki ba sa son dan takararsu na shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu.
Manyan jiga-jigan na jam'iyyar APC a Kebbi sun sauya sheka zuwa PDP ne bayan korafe-korafen cewa an yi ba daidai ba a tarukan jam’iyyar da aka gudanar a jihar.
Tsagerun yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kashe shugaban matasan jam’iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA), Emeka Alaehobi, a jihar Anambra.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, a ranar Lahadi, 12 ga watan Yuni, ya bayyana cewa a kullun yana wuni da bakin ciki saboda matsalar rashin tsaro a kasar nan.
Mutane da dama sun raunana a ranar Asabar bayan fada ya barke tsakanin ‘yan kasuwa Inyamurai da Hausawa sabuwar kasuwar Benin da ke Benin, birnin Jihar Edo.
Aisha Musa
Samu kari