Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Kakakin kungiyar kamfen din Bola Tinubu ya bayyana cewa za a zabi mataimakin shugaban kasar da zai jera da Tinubu daga yankin arewa kuma daga kowani addini.
Bishop David Oyedapo, Shugaban cocin Living Faith ya bayyana cewa tsawon shekaru 23 ba a taba dauke wutar lantarki ba a hedkwatar cocinsa da ke Ota, jihar Ogun.
Shugaban hafsan sojin kasa, Laftanar-Janar Faruk Yahaya ya sanar da sojoji da su jajirce domin tunkarar ‘yan bangar siyasa a daidai lokacin shirin zaben 2023.
Shafin Twitter na Kamfanin man fetur na Najeriya (NNPC) ya wallafa wani sako a kan abokin takarar Bola Ahmed Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC.
Tuni aka fara rade-radin cewa Bola Tinubu zai zabi dan arewa kirista suyi takara tare, musamman ma saboda yan Najeriya na adawa da tikitin Musulmi-Musulmi.
Jigon jam'iyyar NNPP, Sanata Ibrahim Shekarau, ya bayyana cewa tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ne zai lashe zaben shugaban kasa na 2023.
Tinubu ya lallasa duk sauran yan takara, musamman tsohon dansa a fannin siyasa, mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, wajen zama dan takarar shugaban kasa.
Tsohon gwamnan jihar Lagas kuma babban jigon APC na kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, shine ya zama dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar a babban zaben 2023.
Tsohon gwamna jihar Legas, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya lashe zaben fidda gwanin yan takaran shugaban kasa karkashin jam'iyyar All Progressives Congress APC.
Aisha Musa
Samu kari