Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Sarauniya Omobolanle ta dawo gida daga kasa mai tsarki inda ta sauke farali kawai sai ta tarar da wani tsadadden kyauta yana jiranta daga wani bawan Allah.
Wani matashi dan Najeriya mai suna Sufiyanu Abubakar Salihu na shirin angwancewa da Fatima Ibrahim Kani, kanwar budurwarsa wacce ta rasu a cikin makon jiya.
Jaruma Bisola Aiyeola ta magantu game da irin rayuwar da ta yi a baya. Ta bayyana cewa saboda tsabar talauci, sai ta jira makwabta sun yi abinci sun tsammata.
An dai hasko angon zaune kan kujerar da aka tanada na musamman don su hannunsa a kan kuncinsa ya yi zurfi a duniyar tunani yayin da amarya ke tikar rawanta.
Patheema wacce ta kasance yar kasar Thailand, ta je shafin Tiktok ta tallata aikin nemawa mijinta wacce za ta dunga gamsar da shi a kan shimfidarsu ta aure.
Blessing ta samu maki 279 a JAMB kuma tana burin karantar likitanci a jami’a amma rashin kudi yasa take gasa masara tana siyarwa don samun na dogaro da kai.
Magidancin mai suna Jado da masoyiyarsa Bora sun shafe tsawon lokaci suna soyayya kafin suka yi aure. Sai dai tsawon wannan lokaci ya boye mata shi gurgu ne.
Wani mutumi ya yanke jiki ya fadi sumamme bayan ya ari makudan kudade don buga caca. Tun farko dai bashi mutumin ya dauka kuma sai gashi ya taki rashin sa'a.
A cikin wani bidiyo da ya yadu a shafukan soshiyal midiya, an gano amaryar zaune da angonta a waje na musamman da aka tanada don su sai uwargida ta rungume su.
Aisha Musa
Samu kari