Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Magidanci ya je shafin soshiyal midiya don kokawa a kan yadda farashin biredi ke tashin gwauron zabi a kasar. Ya ce yanzu shi kadai zai iya cinye biredin #800.
An gano Amarya Yacine tsugune a gaban matar tsohon shugaban kasa, Hajiya Maryam Abacha, uwar mjinta, Hajiya Turai Yar’adua, Amina Namadi Sambo da Toyin Saraki.
Shahararren mawakin nan na siyasa, Dauda Kahuru Rarara ya shirya wani taron addu’a na musamman. Ya hada malamai an yi saukar Al-Qur'ani an kuma yanka rakuma.
Jami'an rundunar yan sanda a jihar Nasarawa sun cika hannu da wasu migayu su shida wadanda suke damfarar jama’a ta manhajar kulla alaka tsakanin yan luwadi.
Wani dan Najeriya mai cike da hikima ya tuna da malamarsa ta aji shida a firamare shekaru 27 bayan ya kammala karatunsa sannan ya yanke shawarar bazama nemanta.
Wata kyakkyawar matashiyar budurwa farar fata ta sake haduwa da mai rainonta wacce suka rabu tsawon shekaru 25 da suka shige. Sun hadu a wani shagon siyayya.
Babban shugaban Cocin OPM, Apostle Chibuzor Gift Chinyere ya tallafawa wani matashi mai fama da nakasa ta hanyar bashi tallafin tafiya yin karatu a kasar waje.
Tsohon sarkin Kano, Muhammad Sanusi Lamido ya yi bikin zagayowar ranar haihuwarsa. A ranar Lahadi 31 ga watan Yuli ne Basaraken ya cika shekaru 61 a duniya.
A cikin wani bidiyo da ya yadu a shafukan soshiyal midiya, an gano wani ango yana sujjadar godiya ga Allah bayan an daura masa aure sannan ya fashe da kuka.
Aisha Musa
Samu kari