Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Shakka babu zaman birnin tarayya Abuja na masu hannu da shuni ne. Wata budurwa ta yi bidiyon wani gidan haya da aka nuna mata kuma ta ce N750,000 za a bada shi.
A karshen makon jiya ne aka daura auren wani kyakkyawan ango mai suna Abdul’ziz Babaji da hadaddiyar amaryarsa Aisha Aliyu Othman. Hotunansu ya burge mutane.
Kabiru Aminu Bayero, dan sarkin Kano Mai martaba Alhaji Aminu Ado Bayero, zai angwance da kyakkyawar amaryarsa, Aisha Ummaran Kwabo, diya ga Jarman Sokoto.
Masu hikimar zance sun ce mata da kudi sai Allah! Hakan ce ta kasance ga wata amarya inda ta zage tana kwasar dalolin da ake lika mata a wajen liyafar bikinta.
Wani bidiyo da ya yadu a shafukan soshiyal midiya ya nuno tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo yana koyawa jikansa yadda ake gaishe da manya da suka girma
Kauyukan Gidna da Gidan-Dogo da ke karamar hukumar Kagarko a jihar Kaduna sun magantu a kan yadda yan bindiga suka farmaki masu zaman makoki da sace mutane.
Wani direban adaidaita sahu ya shiga hannu bayan ya kasa biyan kudi har naira miliyan 3.7 daya ranta sannan ya salwantar da su a gidan rawa ta hanyar liki.
David Sakayo Kaluhana mai mata 15 da yara 107 ya bayyana cewa tsantsar wayo irin nasa ne ya sanya shi tara iyali da yawa don mace daya ba za ta iya da shi ba.
Soyayya babu ruwanta da tsufa ko kyawu idan ta shiga zukatan ma'abota yinta, hakan ce ta kasance ga wata budurwa yar shekara 22 da ta fada soyayyar tsoho tukuf.
Aisha Musa
Samu kari