Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wani mai amfani da Twitter mai suna Vulfang Nwaru ya nuna damuwarsa bayan diyarsa ta shiga madafi sannan ta fasa tulin kwai har kiret daya. Hotunan sun yadu.
Shugaban masu rinjaye a majalisar wakilai, Ado Doguwa, ya yi hasashen cewa jam'iyyar APC a jihar Kano na iya shan kaye a zabe mai zuwa idan ba a dau mataki ba.
Yan bindiga sun farmaki wata gona a karamar hukumar Faskari ta jihar Katsina inda suka yi garkuwa da yara 39. Iyayen Yaran so roki gwamnati ta kawo masu dauki.
Dan takarar shugaban kasa, Peter Obi ya bayyana cewa ra’ayin son inganta Najeriya shine ya hada sa da wasu fusatattun jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP).
Bayan tsawon shekaru da dama tana jiran tsammani, Allah ya albarkaci wata yar Najeriya mai suna Chinwe Mbahotu da haihuwar yan uku, maza biyu da mace daya.
Matasan APC a arewa sun yabawa dan takarar shugaban kasa na APC da manyan jiga-jigan jam’iyyar kan zabar Kashim Shettima a matsayin mataimakin Tinubu a 2023.
Ministan tsaro, Magashi ya bayyana cewa addu'a shine babban abun da Najeriya ke bukata daga Amurka amma ba wai sakon tsoratarwa da zai jefa mutane a rudani ba.
Wata matashiya ta tsinci kanta a halin kunar zuciya bayan ta gano cewa uban ‘ya’yanta na soyayya da mahaifiyarta. Ta saki hirarsu yayin da ta sallama uwar tata.
EFCC ta kama dan takarar kujerar dan majalisar dokokin jihar Kogi na jam’iyyar NNPP, Ismaila Atumeyi, da tsabar kudi har naira miliyan 326 da kuma dala 140,500.
Aisha Musa
Samu kari