Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wani matashi ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan ya wallafa bidiyon budurwarsa baturiya tana rangada masa girki. Soyayyarsu ta burge mutane da dama.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress, Bola Tinubu, ya bayyana cewa ya samu arzikinsa ne bayan siyar da gidajen mansa 2 a Landan.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci wani taron gaggawa da manyan hafsoshin tsaro na kasa a kan lamarin tsaro a yau Litinin, 31 ga watan Oktoba, a villa.
Shugabannin Yarbawa, gwamnoni da shugabannin Afenifere sun hallara yayin da Pa Reuben Fasoranti ya sakawa dan takarar shugaban kasa na APC, Tinubu albarka.
Kungiyar al’ummar Musulmi ta Lekki (LEMU) a jihar Lagas ta yi rabon kayayyaki da tsabar kudi da yawansu ya kai naira miliyan 55 ga mutum 306 a matsayin Zakkah.
Kungiyar dattawan arewa ta yi kira ga ‘yan Najeriya da su latsa dukkan yan takarar shugaban kasa don jin yadda zasu magance matsalolin kasar idan aka zabe su.
Jami'an yan sandan jihar Zamfara sun yi nasarar dakile wasu jerin hare-haren da Yan bindiga suka yi kokarin kaiwa a wasu yankunan jihar. Sun ceto mutum hudu.
Budurwa mai suna Fatima Adamu Maikusa ta ja hankali sosai a soshiyal midiya saboda baiwar da Allah yayi mata na iya lissafi, ta lashe gasar kasa da kasa har 7.
Jami'an hukumar NDLEA sun cika hannunsu da Abubakar Ibrahim, hakimin garin Gidan Abba da ke karamar hukumar Bodinga ta jihar Sokoto kan zargin fataucin kwayoyi.
Aisha Musa
Samu kari