Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gabannin zaben 2023, masu biyayya ga jam'iyyar PDP sun yi watsi da rade-radin da ake yi cewa Gwamna Nyesom Wike zai juyawa jam'iyyar baya da goyon bayan Tinubu.
Wata kyakkyawar mata ta cika da al'abi a kan yadda cikin da take dauke da shi ya sauya mata kamanni kamar ba ita ba. Jama'a sun tofa nasu a soshiyal midiya.
Majiyoyi sun ce gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya koma bayan takarar Asiwaju Bola Ahmed Tinubu na APC gabannin babban zaben 2023 bayan raba gari da Atiku.
Kungiyar dattawan arewa ta bayyana dalilin da yasa yan siyasa ke siyan katunan zabe da amfani da damar talauci da yayi katutu wajen siye mutanen yankin arewa.
Jama’a sun tofa albarkacin bakinsu yayin da filin biki ya koma filin daga sakamakon fada da ya kaure a tsakanin uwargida da ta je bikin, ango da dangin amarya.
Mai kudin duniya, Elon Musk, a wata wallafa da ya yi a Twitter a ranar Litinin, 9 ga watan Mayu, ya bayyana cewa ya kusa mutuwa. Ya ce bai ki shiga wuta ba.
Matina Agawua ta ce ta yi kwanciyar aure da danta ne domin tabbatar da ko tana haihuwa bayan ta shafe fiye da shekaru shida da mijinta na biyu babu haihuwa.
Joe Ibokwe, na hannun daman Bola Tinubu, ya bayyana cewa shugaba Muhammadu Buhari wanda ya cika shekaru 80 yana raye har yanzu duk da ikirarin cewa ya mutu.
Jama'a sun tofa albarkacin bakunansu bayan cin karo da bidiyon wasu tagwayen yara da ke kwaikwayon yanayin tafiyar kakansu a soshiyal midiya. Harda lankwasa.
Aisha Musa
Samu kari