Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wani matashi dan Najeriya mai shekaru 49 na neman Karin auren mata ta biyu kuma ya lissafo abubuwan da yake bukata bayan ya ce zai biya sadaki naira miliyan 1.
Rundunar yan sandan Kano ta tabbatar da kama wasu mutane biyu bisa zarginsu da yi wa idon wata amarya lahani ana tsaka da bikinta. Za a gurfanar da su a kotu.
Wata mata ta koka a soshiyal midiya bayan ta kama diyarta mai shekaru 15 tana bacci a dakin danta. Ta cika da mamakin har sai yaushe ne wannan lamari zai kare.
Wasu ma’aurata bakar fata da Bature sun yi murnar cika shekaru hudu da aurensu kuma mutane da dama sun sha mamakin labarin soyayyarsu. Sun hadu ne a intanet.
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP ya ziyarci magoya bayan jam'iyyar da hatsarin mota ya ritsa da su a aaibitin JUTH, jihar Filato.
Musulman yankin Yolan Bayara a jihar Bauchi sun yi korafi kan matakin da gwamnati ta dauka na bai wa Kiristoci wani filin makabarta da Musulman suka ce nasu ne.
Wasu sojoji biyu mata sun ja ruwan yabo a shafin soshiyal midiya saboda kyawunsu; yan matan na aiki ne da rundunar sojojin Amurka kuma tuni bidiyonsu ya yadu.
Wata matashiya yar Ghana ta haddasa cece-kuce a soshiyal bayan ta wallafa bidiyon sauyawar da ta yi a kasar Birtaniya. Ta nuna matukar farin ciki kan kauranta.
Dino Melaye ya yi zargin cewa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu bai amsa sunansa na Musulmi ba don bai san abubuwa game da addinin ba sai yanzu yake koyo saboda siyasa.
Aisha Musa
Samu kari