Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wani bidiyo a soshiyal midiya ya nuno wasu manyan yan Najeriya suna lika bandir-bandir din sabbin kudade a wajen wani biki yayin da talakawa ke layi a ATM.
Wani matashi dan Najeriya ya nemo wani tsoho da ke ba shi kyautar alawa a duk lokacin da yake dawowa daga makaranta shekaru 20 da suka wuce kuma ya gode masa.
Wani bidiyo da ya yadu a soshiyal midiya ya nuno yadda wani hazikin dalibi ya mayar da dakinsa na makaranta karamin kanti, za ka samu duk abun da kake bukata.
Dumo Lulu-Briggs, dan takarar gwamna na jam’iyyar Accord ya tsallake rijiya da baya a hannun yan bindiga a ranar Asabar, kuma ya zargi PDP da hannu a ciki.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya sha alwashin cewa yara ba za su sake bacci da yunwa ba idan ya zama magajin Buhari a 2023.
Gwamnan jihar Kaduna, Nasiru El-Rufai ya yi kira ga babban bankin Najeriya da ta duba yan karkara ta janye wa'adin da ta shimfida na daina karbar tsoffin kudi.
Tsohuwar daraktar kwamitin yakin neman zaben Tinubu, Naja'atu ta yi ikirarin cewa dan takarar shugaban kasa na APC kansa kawai ya sani, Najeriya bata gabansa.
Yayin da ake ci gaba da korafi game da sabbin kudi, gwamnan jihar Borno ya bayyana matakin da zai kawo karshen matsalar shigar da tsoffin kudaden banki a Borno.
Shahararren malamin addini, Primate Elijah Ayodele, ya yi hasashen cewa a yanzu ne za a fara shan wahala a Najeriya saboda muguwar shawarar gwamnan bankin CBN.
Aisha Musa
Samu kari