Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta ta fara tattara sakamakon zaben gwamna daga kananan hukumomin jihar Neja guda 25. Bago da Kantigi ne manyan yan takara.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC ta fara tattara sakamakon zaben gwamna daga kananan hukumomin jihar Sokoto guda 23 tsakanin Aliyu da Sa’idu Umar.
Rahotannin da ke shigo mana daga jihar Kaduna na bayyana cewa, ana fargabar barkewar rikici a jihar bayan kammala zaben gwamna da aka yi ranar Asabar dinnan.
Fitacciyar jarumar Kannywood, Amal Umar, ta isa gaban babbar kotun tarayya da ke Kano inda ta nemi alkali ya hana kwamishinan yan sandan jihar Kano kama ta.
Kasa da awa daya bayan sanar da sakamakon zaben gwamnan jihar Kano, wasu yan daba da ba'a san ko su wanene ba sun sanya wuta a gidan mawaki Dauda Kahutu Rarara.
Wata matashiya yar kasar Indiya Mandeep Kaur ta yi aure a 2012, yan shekaru bayan nan sai gemu ya fara fitowa a fuskarta, mijinta ya rabu da ita kan tara gemun.
Gwamnatin jihar Kano ta saka dokar kulle daga safe har dare, a kokarinta na hana barkewar rikici sakamakon halin fargabar da ake ciki a jihar kan zaben gwamna.
Yadda sakamakon zaben gwamna ke fitowa daga jihar Gombe, da kuma dan takarar da ke kan gaba tsakanin Inuwa Yahaya da Muhammad Jibrin Dabarde na jam'iyyar PDP.
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC), ta ayyana Seyi Makinde a mnatsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Oyo da aka yi a ranar Asabar, 18 ga watan Maris.
Aisha Musa
Samu kari