Yanzu Yanzu: Gwamna Inuwar Yahaya Ya Lashe Zaben Gwamnan Gombe a Karo Na Biyu
Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya ya yi nasarar lashe zaben gwamna a karo na biyu.
Yahaya na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ya samu kuri’u 342,821 wajen doke babban abokin hamayyarsa na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Muhammad Jibiri Barde, wanda ya samu kuri’u 233,131.
Sakamakon zaben wanda baturiyar zabe, Maimuna Waziri, ta sanar ya nuna cewa APC ta lashe zaben da tazarar kuri’u 74,493, rahoton Premium Times.
Sakamakon zabe daga jihar Gombe
1. Gombe LGA
APC - 58,645
PDP - 31,605
2. Yamaltu Deba LGA
APC - 43,981
PDP - 28,538
3. Funakaye LGA
APC - 30,371
PDP - 17,332
4. Kwami LGA
APC - 33,956
PDP - 17,454
5. Akko LGA
APC - 50,919
PDP - 36,759
6. Balanga LGA
APC - 25, 341
PDP - 20,085
7. Shongom LGA
APC - 23,604
PDP -23,412
8. Dukku LGA
APC -35,207
PDP -14,182
9. Biliri LGA
APC -14,752
PDP - 23,066
10. Kaltungo LGA
APC - 21,015
PDP - 21,321
11. Nafada LGA
APC - 15,026
PDP - 9,378