Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Jam'iyyar PDP ta tubure inda ta bayyana cewa lallai sai dai a sauke Mallam Hudu Yunusa Ari daga matsayin kwamishinan zaben jihar Adamawa kafin ran 15 ga Afrilu.
Jarumar fina-finai da wakokin Kannywood, Rakiya Moussa na cikin wani mawuyacin hali na soyayyar wani mawaki wanda shi kuma sam baya muradinta a cikin ransa.
Wata budurwa yar Najeriya wacce ta kasa boye soyayyar da take yi wa wani saurayi ta aike masa sakon murya ta WhatsAPP domin bayyana masa kuma yayi watsi da ita.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sauke shugaban Hukumar bunkasa kere-kere ta Najeriya (NASENI), Farfesa Mohammed Sani Harun daga kujerarsa a ranar Talata.
Wasu mutane a Kano sun yi karar makwabcinsu a kotu saboda zakaransa da ke yawan caara tare da hana masu jin dadin bacci da walawa. An yi umurnin yanka shi.
Wata mata da ta kai bango ta wallafa bidiyon yadda karamar diyarta ta hargitsa masu falo sannan ta yi wa kanta matsuguni a cikin durowan bayan ta baza komai.
Rahotanni sun kawo cewa an kama tsohon shugaban kasar Amurka, Donbald Trump gabannin gurfanar da shi bayan ya isa ya isa wata kotu a unguwar Lower Manhattan.
Wani bidiyo da ya yadu ya hasko yaro dan watanni bakwai yana darewa saman wani karamin tsani cikin kazar-kazar ya bai wa mutane mamaki a shafin soshiyal midiya.
Wani matashi dan Najeriya ya kashe fiye da miliyan 30 wajen siyan sabuwar mota kirar Benz GLE 53. Mutane sun cika da mamakin cewa ya tara makudan kudi haka.
Aisha Musa
Samu kari