Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wata dattijuwar mata da ke aiki a Walmart ta samu tallafin $100,000 daga wajen jama’a bayan bayyanar bidiyonta zaune ita kadai cikin kunci da damuwa a fuskarta.
Shahararriyar jarumar Nollywood, Mercy Aigbe ta haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan bayyanan wani bidiyon jarumar inda take tabbatar da sabon addininta.
Wata matashiya yar Najeriya ta samu gagarumin kyauta daga wajen Ubangiji inda ya azurta ta da haihuwar yara biyar a lokaci guda, maza uku da kuma mata biyu.
Yayin da suke ci gaba da fatattakan yan ta'adda da miyaku a yankin arewa maso yamma, dakarun sojoji sun yi nasarar murkushe wasu yan bindiga biyar a Kaduna.
An kama Fredrick Nwajagu, Eze Ndigbo na Ajao da ke jihar Lagas, wanda aka gani a wani bidiyo da ya yadu yana barazanar kawo yan IPOB jihar ta kudu maso yamma.
Wasu iyali da suka so amfani da sabon salo wajen bikin mutuwar kakarsu sun yi amfani da tukunya a matsayin akwatin gawa wajen kai ta makwancinta, an sha mamaki.
Dattawan arewa sunyi kira ga manyan yan siyasa da jam'iyyun siyasa a kasar da su janye daga yin kalamai masu cutarwa wanda ka iya zama barazana ga zaman lafiya.
Zababben shugaban kasa Bola Tinubu, na ci gaba da shan suka daga magoya bayan Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party, wanda ya zo na 3.
Bidiyon wani matashi da ya karbi abincinsa daga wajen butum-butumi a wani gidan cin abinci na Najeriya ya yadu saboda ba a saba ganin irin haka ba a kasar.
Aisha Musa
Samu kari