Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Rundunar 'yan sandan Najeriya (NPF) ta ce ta kama wasu biyu Aminu Lawal da Murtala Dawu - da ake zarginsu da hannu wajen garkuwa da daliban jami'ar Greenfield.
Matar dake takarar shugaban kasa karkashin jam'iyya mai mulki (APC), Uju Ken Ohanenye ta nuna damuwa a kan abun da ta siffanta da gazawar maza wajen mulki.
A halin yanzu, Tariful Islam da matarsa Farhana na cikin matsanancin farin ciki saboda yadda suka amsa takardar shaidar kammala digirinsu na uku a rana daya.
Mutum uku aka gano sun rasa rayukansu yayin da wasu tara aka sace su a sabon farmaki da 'yan bindiga suka kai wa al'ummar Tokace da ke karamar hukumar Chikun.
Jami'an hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati, EFCC, a ranar Laraba sun yi ram da tsohon manajan daraktan hukumar NDDC.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta ce ta dakile harin 'yan bindiga a kauyen Dabaibayawa na Batagarawa da kauyen Dankiri na karamar hukumar Dutsinma ta jihar.
Gwamna Bello Muhammad Matawalle na jihar Zamfara ya kara sabbin masarautu biyu akan masarautu 17 da jihar ke dasu inda suka koma 19 saboda yakar rashin tsaro.
Jam'iyyar NNPP ta kwatanta dan takarar shugabancin kasa a karkashin ta, Kwankwaso a matsayin "ma'aikin Ubangiji" wanda yake son yakar yunwa da hadaa kan kasa.
A kalla rayukansu biyar suka salwanta yayin da gidaje masu yawa suka kone sakamakon arangama tsakanin 'yan kasuwa da 'yan acaba a yankin AMAC a birnin Abuja.
Aisha Khalid
Samu kari