Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Gwamnatin jihar Kano ta amince da sauya suna jami'ar jihar Kano ta kimiyya da fasaha, KUST, da ke Wudil zuwa jami'ar kimiyya da fasaha ta Aliko Dangote ta Kano.
Wakilan jam'iyyu suna amfani da zabukan fidda gwani wurin samun kudade daga 'yan takara, inda wasu ke kwatanta kansu da kyawawan amare yayin da suke cin zamani.
Jami'an hukumar EFCC sun bayyana cewa sun dira filin wasa na MKO Abiola da ke ABuja ne domin dakile duk wani almubazzanci da yadda ake shakawa deliget kudade.
Fitaccen malamin addinin Islama, Ahmad Gumi, ya ja kunnen deliget din jam'iyyu da su guji karbar cin hanci wurin zaben 'yan takarar jam'iyyunsu, ba zai kare ba.
Gwamna Ahmadu Fintiri na jihar Adamawa ya yi imani da cewa PDP ita ce mafita ga 'yan Najeriya a kan jam'iyya mai mulki (APC) kuma PDP ta fi APC tsoron Allah.
Sanatan yammacin Legas, Solomon Olamilekan Adeola, ya lashe zaben fidda gwanin sanatan da zai wakilci yammacin jihar Ogun a zaben fidda gwanin jam'iyyar APC.
Gwamnan jihar Bauchi kuma dan takarar kujerar shugabancin kasa karkashin jam'iyyar PDP, Bala Mohammed, ya ce bai shirya janyewa saboda kowanne dan takarar PDP.
Tsohon sifeta-janar na 'yan sanda (IGP), Mike Okiro ya bayyana yadda wasu 'yan siyasan da bai ambaci sunansu ba suka maida shi talaka fitik a lokacin takara.
Ana kammala zabukan fidda gwani na jam'iyyar APC a jihohin fadin kasar nan. A yanzu jihohi kadan ne ba su kammala zabukan ba, sakamakon wasu jihohi ke fitowa.
Aisha Khalid
Samu kari