Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Duba da yadda zaben fidda gwani na APC ke karatowa, 'yan takarar shugaban kasa daga kudu maso yamma da masu rike da mukaman jam'iyya mai mulki ta APC suka gana.
Rundunar 'yan sandan babban birnin tarayya na Abuja, sun sanar da karkatar sa zirga-zirgar ababen hawa kafin zaben fitar da gwani na takarar shugabancin kasa.
Wata kungiyar da ake wa lakabi da matasan da suka damu da lamurran APC sun shirya zanga-zangar lumana a Kano inda suke kalubalantar shawarar da gwamnoni 11.
Rabaran Andrew Abayomi, daya daga cikin fastocin majami'ar Katolika ta St Francis ta titin Owa-luwa a Owo da ke jihar Ondo, ya labarta yadda aka kaiwa majami'a.
Babban daraktan kungiyar kamfen na Tinubu, Kashim Shettima ya ba wa mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo da shugaban majalisar dattawa Ahmad Lawan hakuri.
Rudanin ya kara kamari ne tun lokacin da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya zama zakaran gwajin dafin jam'iyyar adawa ta PDP, hakan yasa APC.
Jagoran jam'iyyar APC ta kasa,Asiwaju Ahmed Tinubu, bayi kasa a guiwa wajen bakado dukkan sirri ba yayin fafutukar ganin ya gaji shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Mahmood Yakubu, shugaban Hukumar Zabe mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, ya ce muhimman kayayyakin zabe na hukumar an daina kai su babban bankin Najeriya, CBN.
A yau Asabar, 4 ga watan Yuni ne 'yan Najeriya za su tattauna kan batutuwan zabukan Najeriya na shekara mai zuwa tare da sanin yanayin shirin hukumar zabe,INEC.
Aisha Khalid
Samu kari