Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
An ga a kalla gawawwaki takwas bayan 'yan bindiga sun kai hari Anguwan Bashar da wata anguwa karamar hukumar Kanam na jihar Plateau a ranar Litinin da ta wuce.
'Yan bindiga sun halaka kwamandan ' atsiyan sanda, Aminu Umar, a Dutsin Ma da ke jihar Katsina a wani farmakin kwanton bauna da suka kai musu a safiyar Talata.
Gwamnatin jihar Katsina ta garkame a kalla kananan asibitoci 69 a kananan hukumomin jihar bisa munanan ayyukan 'yan ta'adda. Sakataran kungiyar kanana cibiyoyin
A ranar Talata, 5 ga watan Yulin 2022 11pm ne Allah yayi wa sakatare janar na Kungiyar kasashe masu fitar da man fetur, OPEC, Muhammad Sanusi Barkindo rasuwa.
Muhammad Sanusi Barkindo, sakataren janar na Kungiyar Kasashe masu fitar da man fetur, ya rasu. Mele Kyari, manajan daraktan NNPC ne ya sanar a wallafa Twitter.
Wata majiya da ba a tabbatar da sahihancinta ba ta bayyana yadda a kalla daraktoci 20 suka shigar da bukatar kujerarakanta janar din ta gwamnatin tarayyar.
Sheikh Haliru Abdullahi Maraya ya ce wadanda suke assasa dabarar ticket Musulmi da Musulmi ko Kirista da Kirista a yau a Najeriya, basa wa kasar fatan alkhairi.
Wani matashi mai karancin shekaru mai amfani da shafin@kala_kakapentoa ya nuna halin tausayi da jin kai bayan ya tsinat wani yaro a gefen titi kuma ya daukeshi.
Gwamnatin jihar Niger ta dakatar da hakar ma'adanai a fadin jihar kuma ta umarci hukumomin tsaro da su rubuto mata bayanai kan dukkan wurin hakar ma'adanai.
Aisha Khalid
Samu kari