Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta kama wasu barayi biyu dake basaja matsayin matukan adaidaita sahu inda suke yi wa mutane fashin wayoyinsu ba gaira,ba dalili.
Jam'iyyar PDP ta yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya kira tsohon shugaban rundunar sojin Najeriya kuma jakaden Najeriya a jamhuriyar Benin, Buratai.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari, wanda ake zargi da satar biliyoyin kudin kasa, ya siya shanu 370 wadanda ya rabawa shugabannin APC da marasa kudi.
Rabiu Musa Kwankwaso, 'dan takarar shugaban kasar jam'iyyar NNPP, a ranar Asabar ya shawarci tsohon gwamnan jihar Anambra, Peter Obi da ya amince da tayinsa.
Wata dattijuwa mai shekaru 52, Maryam Muhammad, ta tabbata a jaruma bayan 'yan bindiga sun aikata barzahu yayin da tayi kokarin kare rayuwar 'danta, inda hakan.
Daya daga cikin sojojin da 'yan bindiga suka halaka yayin harin mahakar ma'adanai tsakanin Ajata da Aboki a karamar hukumar Shiroro dake jihar Neja,Alhamis.
Gwamnann jihar Borno, Babgana Zulum, ya yi fice kan yadda yake daukar matakan yaki da rashawa a jiharsa. Amma rahoton odita janar na jihar na 2020 ya ci karo.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya kaddamar da sabuwar rundunar dakarun gadin al'umma wacce za ta magance ta'addanci na 'yan bindiga a jihar ta Zamfara.
Mazauna wani kauye a kasar Zambia sun cika da mamaki bayan wata mata tayi wuff da makwabcin da katangarsu ke jikin gidansa bayan mijinta ya kwanta jinya tsawon.
Aisha Khalid
Samu kari