Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Tsohon kakakin rundunar 'yan sandan jihar Legas, Aliyu Giwa ya ja kunne 'yan Najeriya kan su tsaya da gaskiyarsu ko kuma su sha daurin shekaru 2 kan cin amana.
An tirsasa wata mata ta dauka mijinta a kafadunta kuma ta zagaye titunan kauyensu bayan an kama ta dumu-dumu da wani gardi. Lamarin ya faru a kauyen Indiya.
Wani mutumi 'dan kasar Kenya ya bar mutane a yanar gizo baki bude bayan bidiyonsa ya bayyana yana ihu kan wata da ya dauki nauyin karatunta tayi watsi da shi.
Elon Musk, fitaccen biloniyan duniya kuma mamallakin Tesla Inc., yace ya janye daga cinikin kamfanin Twitter da yake yi kan kudi $44 biliyan ya fadi dalilinsa.
A yau ranar 8 ga watan Yulin 2022 ne aka daura auren Nana Hadiza Muhammadu Buhari da AGF Abubakar Malami, SAN. An daura auren a Abuja a karamin bikin da aka yi.
Bayan shekaru uku da kama hanya daga gidansa zuwa kasa mai tsarki ta Musulunci, Saheed, wani 'dan Afirka ta kudu ya kafa tarihin isa Makkah a kafa don hajji.
Majiyoyin tsaro a Abuja sun bayyana cewa, fitaccen mai garkuwa sa mutane kuma dillalin makama, Hamisu Wadume yana daga cikin masu laifin da suka tsere a Kuje.
An yi karamar dirama a yayin zaman kotu kan shari'ar, Sheikh Abduljabbar Kabara, a ranar Alhamis yayin da lauyan malamin, Dalhatu Shehu ya fice ya bar kotun.
Wani ma'abocin amfani da kafar sada zumunta ta Twitter ya wallafa hoton jaruma Rahama Sadau sanye da sarkar kafa inda ya bukaci karin bayani kan sarkar kafar.
Aisha Khalid
Samu kari