Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Wasu 'yan bindiga da ba asan ko su waye ba sun halaka sojan najeriya wanda aka bayyana sunasan da Manjo Churchill Orji a yankin Azia mai matukar hatsarin gaske.
Gwamnatin jihar Borno ta tabbatar da shirinta na sake gina kadarorin gwamnati da gidaje dake tsohon madaddalar Boko Haram wacce sojoji suka kwato kwanan nan.
Mutum 137 daga cikin ma'aikatan gwamnati masu matsayin daraktoci ne suke jiran samun karin girma zuwa matsayin shugabannin makarantun sakandaren tarayya kasar.
Sojan da aka kama kan zargin halaka malamin addinin Islama a Yobe, Goni Aisami, an sauya masa wurin aiki ne sakamakon sace N480,000 da yayi wa kwamandansa.
Jami'an 'yan sanda a kasar Indiya sun cafke wasu mutane shida da suka dauka tsawon watannin takwas a matsayin 'yan sandan bogi har da bude caji ofis a kasar.
Manoman karamar hukumar Birnin Gwari dake jihar Kaduna sun amince zasu biya makuden kudaden da 'yan bindiga suka kallafa musu in har suna son zuwa gonakinsu.
Rikicin jam'iyyar PDP ya dauka sabon salo tsakanin Atiku da Wike inda aka sanyawa wasu magoya bayan Alhaji Atiku Abubakar mummunan takunkumi a jihar Ribas.
An kara samun bayanai kan mutuwar Sheikh Goni Aisami, fitaccen malamin addinin Islama na Yobe jihar Yobe wanda aka bindige a ranar Juma'a a Jaji-Maji dake Yobe.
Dogarin karamar ministan babban birnin tarayya, Ramatu Tijjani Aliyu a yammacin Alhamis ya lakadi jami'an tsaro, mai daukar hoto a gidan Buhari, sakateriya APC.
Aisha Khalid
Samu kari