Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Gwamnatin tarayya ba za ta yi kasa a guiwa ba har sai ta samo $5 biliyan da Abacha ya sace daga Najeriya tare da kai su Turai kamar yadda shugaba Buhari yace.
Matasan yaran Fulani 3 da ‘yan bindiga suka yi garkuwa dasu dake gundumar Gurdi dake yankin Abaji Abuja sun sha da kyar bayan wadanda suka sace su sun yi bacci.
An tsananta tsaro a majalisar tarayyan Najeriya kafin zuwan shugaban Kasa Muhammadu Buhari domin gabatar da kasafin kudin 2023 a yau Juma’a har N19.6 Tiriliyan.
Rundunar Operation Hadin Kai (OPHK)ta samu nasarar kama fiye da ‘yan ta’adda 79 da masu taimaka musu a yankin Arewa maso Gabas a cikin makwanni biyu da suka yi.
Bola Ahmed Tinubu, ‘dan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar APC ya dawo Najeriya.Tinubu ya shilla ketare a ranar 24 ga Satumba kuma ya dawo ranar Alhamis.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a ranar Alhamis ya hana da fasinjoji 23 na jirgin kasa da suka samu ‘yanci a ranar Laraba a asibitin NDA dake Kaduna a Najeriya.
Rundunar ‘yan sandan Najeriya tana shirin daukar mummunan mataki akan jami’arsu da ke rike wa Titi,matar dan takarar shugaban kasa karkashin jam’iyyar PDP jaka.
Legit.ng Hausa ta kai ziyara kasuwar Tarauni inda ta ga wani nau’in kasuwanci na siyar da kai da kafafun kaji har da kayan cikinsu. An zanta da Malam Sabiu.
Shugaban kasa Muhamadu Buhari ya bayyana farin cikinsa kan sakin fasinjoji 23 na jirgin kasa da suka dade hannun ‘yanci.Buhari ya taya iyalan fasinjojin murna.
Aisha Khalid
Samu kari