Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Malam Rabiu Ado Indabawa dattijo ne a garin Kano wanda ya kware a hada maza da mata masu neman wanda za su aura. Babu shakka ana samun dacewa idan da rabo.
Wani gini dake Adeola Odeku a Victoria Island dake jihar Legas a halin yanzu yana nan yana ci da wuta. An gano cewa ya lamushe rayuwar mutane da ababen hawa.
An dakatar da tashin jiragen safe yayin da aka bar fasinjoji cikin damuwa sakamakon rufe filin sauka da tashin jiragen sama da Murtala Muhammad dake Legas.
Labari mai dadi da Legit.ng Hausa ke samo muku shi ne na fitar katin daurin auren Jaruma Rukayya Umar Dawayya da masoyinta Alhaji Isma’ila Na’Abba Afakallahu
Ana zargin wani Galadiman Dass,Mohammed Damina da halaka tsoho mai shekaru sittin da takwas saboda yana son diyarsa a Yelwa Lebra a daren Lahadi a jihar Bauchi.
An gano cewa, kafar sada zumuntar zamani ta Twitter tana da niyyar kallafawa jama’a harajin $20 amma ga duk masu asusun da aka tantance daga watan Nuwamba.
Amanda Chisom, ma’abociyar yada labarai ta bayyana labarin wata budurwa wacce ta fasa aure ana sauran kwanaki biyu su zama mata da miji da saurayinta kan kudi.
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta sanar da babbar kotun tarayya dake Kano cewa AA Zaura, ‘dan takarar kujerar sanatan Kano a jam’iyyar APC yaki bayyana a kotu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai bar birnin Abuja a ranar Litinin domin duba lafiyarsa a birnin Landan. Hadimin da Femi Adesina yace zai dawo nan babu dadewa.
Aisha Khalid
Samu kari