Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Sheikh Ahmad Gumi ya caccaki kokarin babban bankin Najeriya na sauya wasu takardun Naira inda ya kwatanta lamarin da halaka kai ta fannin tattalin arzikin kasa.
Bahaushe yana cewa so gamon jin, tabbas hakan ya tabbata a kan wani mutum wanda ake cewa yafi kowa muni a duniya. Ssebabi ya aura mata ta uku yana da yara 7.
Rundunar sojin kasan Najeriya, ta bada lambobi na musamman ga ‘yan kasa domin rahoto tare da kai bayanai kan duk wata barazanar tsaro dake ake ciki a Abuja.
Babban bankin Najeriya, CBN ta bi dukkan matakan da suka dace wurin sabunta takardun naira da za a yi kuma an aikewa Buhari wasika wacce ya aminta da yunkurin.
Jami’an ‘yan sandan jihar Katsina a ranar Juma’a sun ceto mutum 21 da aka yi garkuwa dasu da suka hada da mata 15 da kananan yara 6 a karamar hukumar Dutsin Ma.
A kalla buhuna 27 na busasshen ganyen tabar wiwi a buhuna tare da sunki 31 na kwayar Exol tare da sunki 30 na Tramadol ‘yan sandan jihar Katsina suka kama.
Kasa da sa’o’i 48 bayan Gwamnan CBN, Godwin Emefiele ya sanar da cewa bankin zai sauya wasu cikin kudaden kasar,gwamnatin tarayya tace bata amince da hakan ba.
A wani yunkuri da ta sanar matsayin mataki na yaki da ayyukan ta’addanci, boye kudade da kuma yaki da kudin jabu, CBN ya ce zai fara rarraba sabbin kudaden.
Sarkin Kano, Mai Martaba Alhaji Aminu Ado Bayero, ya nada mutum biyu a matsayin sabbin ‘yann majalisar nadin sarakuna da sarautar Sarkin Bai da Walin Kano.
Aisha Khalid
Samu kari