Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara sun yi ram da wasu ‘yan ta’adda bakwai tare da ceto wasu mutum 15 da aka yi garkuwa dasu. An kama mai Safarar makamai mace.
Uwargidan Shugaba Buhari, Aisha Muhammadu Buhari, ta janye karar Aminu Muhammad, dalibin da ta maka kotu kan zaginta, wanda ta kai kotu aka tura shi kurkuku.
Gwamnan Ribas, sun Nyesom Wike tare da takwaransa na jihar Binuwai, Samuels Ortom, sun kalubalanci Buhari da ya bayyana sunayen gwamnoni dake satar kudin LG.
Hukumar kwastam ta kasa ta sanar da dalilin ta na damke wasu kayayyakin kasar Chana da aka shigo dasu Najeriya. Tace kayan sun karya dokokin hukumar su ne.
Wani ango ya fada tashin hankali bayan sace kayan da zai saka yaje daurin aurensa da aka yi kasa da sa’o’i 24 kafin a daura. An sace sadakin wurin daurin aure.
Jami’an ‘yan sanda sun cafke wani shahararren mai garkuwa da mutane mai suna Matthew Nwankwo bayan kwashe shekaru 7 Ana bibiyar a jihar Anambra da tawagarsa.
Uwargidan tsohon gwamnan jihar Ekiti, Bisi Fayemi, ta kai korafin wata mata kan zargin tana cin zarafinta, bibiya da cin mutuncinta ta dandalin sada zumunta.
Uwargidan ‘dan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar PDP, Titi Atiku Abubakar, ta sanar da cewa mijinta ne ya lashe zaben 2019 amma APC tayi masa fashinta.
Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ya bayar da umarni ga tsofaffin jami’an gwamnati na jihar dasu dawo da duk kadarorin gwamnati dake hannunsu cikin kwana 2.
Aisha Khalid
Samu kari